Vincic shi ne ya busa wasan karshe da Real Madrid ta doke Borussia Dortmund 2-0 a kakar da ta wuce, wadda ta É—auki Champions League na 15 jimilla. Da zarar Real ta kammala wasa da Milan ...